MECCA MEDINA TRAVEL'S AGENCY NIGERIA LTD

MECCA MEDINA TRAVEL'S AGENCY NIGERIA LTD Pay Less and Get More

23/01/2025
With Itz Mhister Abdull Jr. – I just got recognized as one of their top fans! 🎉
03/12/2024

With Itz Mhister Abdull Jr. – I just got recognized as one of their top fans! 🎉

6 jan 2024
30/12/2023

6 jan 2024

20/12/2022

Travel Agency since 1958

Hukumar da ke kula da manyan masallatai biyu mafiya daraja a Saudiyya ta fitar da wasu hotunan Baƙin Dutse wato Hajarul ...
05/05/2021

Hukumar da ke kula da manyan masallatai biyu mafiya daraja a Saudiyya ta fitar da wasu hotunan Baƙin Dutse wato Hajarul Aswad da ke jikin Ka’aba da Maƙamu Ibrahim wanda aka ɗauka da wata fasaha ta musamman.

An kwashe tsawon sa’o’i 60 ana ɗaukar hotunan da gyara su a na’ura mai ƙwaƙwalwa- sama da sa’a bakwai aka kwashe ana ɗaukar hotunan sannan an yi kusan sa’a 50 ana haɗa hotunan da gyarawa a na’ura don su fito da matuƙar inganci.

An yi amfani da wata fasaha da ake kira ‘Focus Stacking’ da ke iya ɗaukar hotuna da yawa, sai a harhaɗa su a wuri guda su zama hoto guda mai tsananin inganci.

A wannan karon an ɗauki hotunan dutsen kala 1,050 sannan aka yi amfani da fasahar Focus Stacking aka haɗa su a wuri guda don samun hotunan da s**a fito da ingancin 49,000 megapixel.

Daga inda dutsen ya ke a jikin Ka’aba ake fara ɗawafi kuma a nan ake kammalawa.

Ɗawafi shi ne kewaye ɗakin Ka’aba sau bakwai a lokacin Hajji da Umrah. Ana kuma yin Ɗawafi na neman lada (Nafila)

Akwai nisan mita ɗaya daga ƙasa zuwa inda Hajarul Aswad ya ke. Dutsen baƙi ne amma yana da jajaja a jikinsa, sannan tsakiyarsa akwai zurfi kamar ƙwarya.

A Musulunci, an yi imanin cewa an sauko da Baƙin Dutse ne daga Aljanna kamar yadda Annabi Muhammadu ya bayyana.

Annabi da kansa ne ya ɗora Hajarul Aswad a kusurwar Ka’aba da ke kudu maso gabashi, kuma dutsen ya ƙunshi ƙananan duwatsu takwas ne manne da juna sannan aka sanya shi cikin wani babban zobe na azurfa don killace shi.

Ana shafe Baƙin Dutse da wani turare na Oud mai tsada da ƙamshi sau biyar a rana.

MAQAMU IBRAHIM.

Baya ga hotunan Hajarul Aswad, Hukumar ta fitar da hotunan Maƙamu Ibrahim wato dutsen da ke ɗauke da alamar sawun Annabi Ibrahim wanda ya taka a lokacin da yake ginin Ka’aba.

Shi ma an yi anfani da fasahar ta ‘Focus Stacking’ wajen ɗaukar hotunan.

Shafin Haramain Sharifain ya wallafa hotunan a Twitter tare da bayanin cewa dutsen Maƙamu Ibrahim dutse ne na Aljanna kamar yadda Annabi Muhammadu ya bayyana.

Dutse ne mai kusurwa huɗu da shaidar tafin ƙafafuwan Annabi Ibrahim. Dutsen na da launin fari da baƙi da ruwan ƙwai kuma yana da faɗin sentimita 50.

Maƙamu Ibrahim a gaban Ka’aba yake daga gabas sannan an kewaye shi da wata rumfa mai ruwan zinari.

A bayansa ne ake so a yi sallah raka’a biyu bayan kammala ɗawafi.

Self sterilisation portals launched in Masjid Al Haram. The portal sterilises people with antiseptic spray, and is equip...
07/05/2020

Self sterilisation portals launched in Masjid Al Haram. The portal sterilises people with antiseptic spray, and is equipped with a smart screen and thermal cameras to detect temperatures from 6 meters away.

If the trial is successful they will be used at the other entrances.

Daga Jiya Zuwa Yau an  Samu wanda s**a kamu da Corona Virus (Covid19) 355. Total Wanda s**a kamu tun farko har zuwa Yau ...
09/04/2020

Daga Jiya Zuwa Yau an Samu wanda s**a kamu da Corona Virus (Covid19) 355. Total Wanda s**a kamu tun farko har zuwa Yau 3,287. Wadanda s**a samu Sauki 666. Wadanda s**a mutu 44.

Waɗanda suke kwance idan ka cire wanda s**a samu sauki 666 da wadanda s**a Mutu 44. Sune 2,577. Akwai kuma sama da Mutane 35,000 Wadanda suke a Isolation Center. Yawanci daga cikin wadanda suke a Isolation Center ne ake samun Sabbin alkaluma na Yau da Kullum.

Sources ;Saudi Arabia Ministry Of Health.

Muna Addu'ar Allah ya Takaita, Allah ya kare Al'ummar Musulmi baki daya. A duk Inda suke.

A Yau Alhamis 10 ga Rajab 1441 wanda yazo daidai da 5th March, 2020 da misalin karfe 3:00pm an fitar da dukkan Alhazai m...
05/03/2020

A Yau Alhamis 10 ga Rajab 1441 wanda yazo daidai da 5th March, 2020 da misalin karfe 3:00pm an fitar da dukkan Alhazai masu Dawafi a Ka'aba zuwa waje, domin kara tsaftace wajen gudun yaduwar Cutar CORONAVIRUS Covic 19.

05/03/2020

تعميم الوزارة:
السلام عليكم ورحمة الله وبركاته،،،

الحاقا للتعاميم السابقة وما صدر عن الجهات الرسمية بخصوص الإجراءات الاحترازية لمنع انتشار فيروس كورونا الجديد، وتأكيدا لما سبق تؤكد وزارة الحج والعمرة الحرص على ضرورة إنهاء جميع المعتمرين الموجودين بالمملكة لمناسك العمرة خلال الأربعة أيام القادمة حيث لن يتم السماح للمعتمرين بالدخول الى الحرم المكي الشريف لأداء العمرة بعد ذلك

وتفضلوا بقبول وافر التحية والتقدير

Ministry Circular:
Peace, mercy and blessings of God,,,

Following the previous circulars and what was issued by the official authorities regarding the precautionary measures to prevent the spread of the new Corona virus, and in confirmation of the foregoing, the Ministry of Hajj and Umrah stresses the necessity of ending all pilgrims present in the Kingdom for the rituals of Umrah within the next four days as pilgrims will not be allowed to enter the Holy Mosque in Mecca to perform Umrah Then

Kindly accept the greeting and appreciation

05/03/2020
Masha Allah, Allah ya kawo Alhazai  lafiya daga Madina
29/02/2020

Masha Allah, Allah ya kawo Alhazai lafiya daga Madina

They arrived from Madina Today 18th January 2020
19/01/2020

They arrived from Madina Today 18th January 2020

02/12/2019

Innalillahi wainna ilaihir rajiun Allah Yayi wa Dasuki Babba Dan Agundi Rasuwa Janaiza karfe 10 Nasafe a Gidan Sarkin dawaki kwall

22/11/2019

Juma'a Mubarak Brothers and Sisters

Our Luxurious Buses and Hotel In Makkah
16/11/2019

Our Luxurious Buses and Hotel In Makkah

Our Pilgrims Accommodation in Makkah
11/11/2019

Our Pilgrims Accommodation in Makkah

24/10/2018

Address

Noc21 Safiya House Zaria Road Kano Nigéria
Kano
234

Telephone

+2348065645779

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when MECCA MEDINA TRAVEL'S AGENCY NIGERIA LTD posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to MECCA MEDINA TRAVEL'S AGENCY NIGERIA LTD:

Videos

Share

Category