Malam Aminu Ibrahim daurawa
Fitowar Mai Girma Gwamnan jihar kano H.E Abba kabir Yusuf kenan tareda Mai Martaba Sarkin Kano Malam Muhammadu Sunusi na II daga Masallaci bayan kammala Sallar juma’a.
Biyan Kuɗin Fansa (Ransom) Haramun Ne...
~Professor Imam Ibrahim Maqari
ALLAH YAKARA LAFIYA JAGORA🙏
Kwankwaso at madobi local government ❤️
*AYI DUBA NA TSANAKI AKAN MAKARANTAR ARMY DAY*
Daga Ahmad Muhammad
Dukkan Yabo Da Godiya Su Tabbata Ga Mahaliccinmu Tsira Da Aminchi Su Tabbata Ga Shugabanmu Annabi Muhammadu [Saw].
Bayan Haka Inayiwa Mai Karatu Sallama Da Fatan Samun Dace Acikin Rayuwarmu Ta Yau Da Kullum.
Wato Abinda Yaja Hankalina Ko Nace Yasa Na Kuduri Aniyar Yin Wannan Dogon Rubutun Shine a Kwanakin Baya Munyi Taron Tsofaffin Dalibai Na Makarantar Government Senior Secondary School Army Day.
Da Mukaje Wannan Taro Naga Abubuwa Da Dama Wanda Yakamata Mutsaya Miyi Duba Na Tsanaki Agaresu Wadannan Abubuwa Bakomai Bane Face Lalacewar Kujerun Zama, Sili, Da Teburan Karatu.
Agaskiya Ina Ganin Yakamata Ijunanmu (Tsofaffin Dalibai) Mu Kawo Hanyoyin Gyaran Wannan Matsalar Musani Cewa Don Mungama Wannan Makarantar Bawai Shikenan Bamuda Amfani Da'itaba Tabbas Kannenmu Ne Acikinta Watarana Kuma Zai Kasance "Yayanmu Sune Zasu Amfana Da Wannan Makarantar.
Ina Bawa Kaina Da Shauran "Yan'uwana Shawara Akan Mu Isar Da Sakon Gyaran Wannan Matsalar Takan Hukumomin Dasuka Dace.
Kamar:-
1-Hukumar Makarantar (Army Day)
2-Hukumar Datake Kula Da Ilimin Secondary Ta Jihar Kano (KSSMB).
3- Shugabancin Karamar Hukumar Fagge.
4- "Yan Majalisun Tarayya Dana Jiha (Masu Wakiltar Karamar Hukumar Fagge).
5-Kungiyar Tsofaffin Dalibai Na Wannan Makaranta.
Ina Ganin Tabbas Idan Mukayi Duba Da Wannan Shawarar Zamu Samu Natija Acikin Sha'anin Wannan Makaranta.
Ina Addu'ar Allah Yabamu Lafiya Da Zaman Lafiya Yataimaki Dalibai a Duk Inda Suke.
—Nagode
Ahmad Muhammad
Talata 15/10/2019.